<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><title>Ƴan’uwa Ƙarshenmu Kenan Fa LW605</title>
<lyrics>[V1]
 1) Ƴan'uwa ƙarshenmu kenan fa.
 Ƴan'uwa mu guje ma fushinsa
 Sa'anda mai ceto za ya komo.
 Mai zunubi za ya ji tsoro,

[V2]
 KORUS
 Ji tsoro, ji tsoro,
 ku tudai, ku tudai
 girgiza, girgiza kan teku,
 itatuwa ku nemi mafaƙa dukan duniya.
 Mai ceto ya zo.

[V3]
 2) Allah fa zai fito daga sama
 Tare da dukan, mayakansa.
 Dukan kabilu fa za su taru
 kewaye da mazamninsa can.
 Korus

[V4]
 3) Za mu hau sama, mu tarƃe shi
 tare da murna ba iyaka.
 Akwai bakinciki ga waɗanda
 ba za su tarƃe shi da murna.
 Korus

[V5]
 4) Ƴan'uwa ji ku karƃa ku rayu
 kamin ranar shari'a ta zo.
 Allah yana zuwa da ladansa.
 zai raba bisa ga aikinmu.
 Korus</lyrics>
<hymn_number>605</hymn_number>
</song>